Kotu Ta Wanke Sheikh Zakzaky Bayan Shafe Shekara 6 A Tsare
Wannan ya zo ne a cikin wata sanarwa da shugaban dandalin yada labarai na Harka Islamiyya Ibrahim Musa ya aike ...
Wannan ya zo ne a cikin wata sanarwa da shugaban dandalin yada labarai na Harka Islamiyya Ibrahim Musa ya aike ...
Babban lauyan kuma daya daga cikin lauyoyin da suka jagoranci shari'ar jagoran mabiya darikar shi'a na najeriya sheikh ibrahim zakzaky, ...
Dangane da batun da ake ta yadawa a kafafan yada labarai na cewa gwamantin jihar kaduna ta shirya daukaka kara ...
Kamar yadda rahotanni suke ishe mu daga jihar kaduna ya tabbatar mana da cewa yau ashirin da takwas watan yulin ...
Sanata shehu sani wanda yana daya daga cikin wadanda muryar su tayi amon gaske a bangaren rajin kare hakkin dan ...
Kamar yadda kotun dake sauraron shari'ar sheikh ibrahim zakzaky ta tabbatar a wancan zaman, za'a cigaba sa sauraron karar da ...
Daya daga ciki lauyoyin da suke gudanar da shari'ar da gwamnatin kaduna ta shigar da shugaban mabiya darikar shi'a na ...
Kotu a jihar kadunan najeriya ta saurari lauyoyin malam zakaky dana matar sa malama zinatuddin kamar yadda ta saurari lauyan ...
Labarai daga jihar kadunan najeriya na nuni da cewa yau 1 ga watan july 2021 za'a cigaba sa sauraron shari'ar ...