Da tsakar daren ranar Asabar ce Iran ta ƙaddamar da hare-haren a Isra’ila, inda ta harba jirage marasa matuƙa da...
Sojojin Rasha da wasu jami'ai daga ma'aikatar tsaron ƙasar sun isa Yamai ranar Laraba domin bayar da horo ga dakarun...
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya yi kira ga takwarorinsa na China, Turkiyya, da sauran ƙasashe su "hana Iran...
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alƙawarin bayar da "garkuwa mai ƙarfe" ga Isra'ila idan Iran ta kai mata harin...
Antonio Guterres ya ce Musulmai da dama ba za su yi bukukuwan ƙaramar Sallah ba sakamakon yaƙi da yunwa a...
Turkiyya ta sanar da dakatar da cinikayya da Isra'ila a wani mataki na ƙuntata wa Tel Aviv kan luguden wutar...
Sojojin Isra'ila sun ware wasu yankuna inda suka raɗa musu sunan "yankunan kisa" a Gaza, suna ɗana tarkon kisa ga...
Isra’ila ta kashe ƴan jarida biyu a Zirin Gaza, wanda hakan ya kawo jumullar adadin ƴan jaridar da ƙasar ta...
Majalisar dokokin Isra’ila ta kada kuri’ar amincewa da korar kafar talibijin ta Al Jazeera daga cikin kasar, sakamakon sha’anin tsaro....
Aƙalla Falasɗinawa 32,705 Isra’ila ta kashe a Gaza a cikin sama da watanni biyar da ta ɗauka tana kai hare-hare...