Rabiu Musa Kwankwaso da ‘yan tawagarsa sun kai ziyara zuwa gidan Farfesa Ango Abullahi. ‘Dan takaran shugaban kasar ya yi...
Muhammadu Buhari yana birnin Monrovia na Laberiya tun dazu da yamma inda ake bikin ‘yancin-kai. Shugaban Najeriyan ya hadu da...
Mutane sun shiga halin tsoron a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. Akwai yiwuwar ‘yan ta’adda...
A karshen waan Yulin nan ne hukumar INEC za ta daina yi wa mutane rajistar sabon katin zabe. Alkaluman da...
Bidiyon da aka fitar da ya nuna ana lakadawa fasinjojin Abuja-Kaduna duka, ya girgiza mutane. Rahoto ya nuna an fusata...
Malam Abduljabbar ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren...
Ana ci gaba da samun takaddama kan manyan limaman coci da aka gani a wajen taron gabatar da Kashim Shettima...
Boko Haram Dakarun rundunar sojojin Najerita na Operation Hadin Kai sun tabbatar da sake ceto ‘yar makarantar Chibok a jihar...
Yan bindiga da suka sace wani mai sayar da burodi a unguwar Ifawara a Osun sun nemi a biya N500,000...
A makon nan Dakarun sojojin Najeriya suka yi artaba da wasu gungun ‘Yan bindiga a Kaduna. Dakarun sun yi ta-maza,...