Tashar Press T.v Zatayi Fira Da Sheikh Zakzaky Gobe Laraba 29/9/2021
Rahotanni daga babban birnin tarayyar Abuja na tabbatar da cewa tashar talbijin dinnan mallakar jamhuriyar musulunci ta Iran, mai suna ...
Rahotanni daga babban birnin tarayyar Abuja na tabbatar da cewa tashar talbijin dinnan mallakar jamhuriyar musulunci ta Iran, mai suna ...
Kamar yadda labarai suke ishe mu shine an samu matsayar aiki da abinda jagoran harkan musulunci a najeriya, malam Ibrahim ...
A ranar lahadin data gabata ne iyalan wadanda suka rasa 'yan uwa, iyaye da 'ya'yan su ne suka ziyarci jagoran ...
Mabiya babban malamin na kuma shugaban mabiya mazhabara shi'a na afrika wanda ke zaune a najeriya Ayatullah Sayyid Ibrahim Yaqoob ...
Kamar yadda muke samun rahotanni daga garuruwa mabambanta na najeriya yana nuna cewa yanzu haka mambobin harka islamiyya a najeriya ...
Kamar yadda gidan jaridar vangurd suka rawaito a wani taron manema labarai da kungiyar mazauna babban birnin tarayyar abujan suka ...
A ganawar da babban malamin mazhabar shi'a na afirka ya yayi da manyan almajiran sa a babban birnin tarayyar abuja, ...
Wannan ya zo ne a cikin wata sanarwa da shugaban dandalin yada labarai na Harka Islamiyya Ibrahim Musa ya aike ...
Babban lauyan kuma daya daga cikin lauyoyin da suka jagoranci shari'ar jagoran mabiya darikar shi'a na najeriya sheikh ibrahim zakzaky, ...
Dangane da batun da ake ta yadawa a kafafan yada labarai na cewa gwamantin jihar kaduna ta shirya daukaka kara ...