Babban labari ashoshin sadarwa na kasar labanon da sauran kasashen duniyab masu alaka da gwagwarmaya ne suke harka bayanin da shugaban kungiyar hisbullah sayyid hassan nasrullah yake gabatarwa.
Shugaban na hsibulllah yana gabatar jawabai da suka shafi tattalin arziki, tashro,kaffen sadarwa gami da nasarorin da kungiyoyin gwagwarmaya suka samu a sassan duniya.
Shugaban dai yana gabatar bayanin ne kai tsaye ta hanyar majigi inda dubunnan mutane a birnin beirut suke zaune suna sauraron a dai dai wannan lokaci kuma bayanin na shugaban hisbullah ya zama babban labari ga kafafen yada labarai musammanmasu akala da bangaren mukawama da gwagwarmaya.
Ana sa ran shugaban na hisbullah zai tabo batutuwa da dama wanda hakan zai zama babban labari ga gidajen jaridu na duniya baki daya.
Kungiyar hisbullah dai ta shahara da yaki da haramtacciyar kasar isra’ila gami da goyon bayan raunanan falasdinawa wadanda sojojin haramtacciyar kasar isra’ila suke zalunta.
Ana iya kallon sayyid hassan nasrullah a kafafen yada labarai na talbijin irin SU aL-ALAM, ORESS T.V, SHABAKEH KHABAR da dai sauran su.
Jawabin na shugaban hisbullaha wanda yake gabatarwa da yaren larabci, ana fassara shi da yaren turanci faransanci da farinsanci dama sauran yarukan duniya mabambanta.
Masana siyasar duniya dai sun tabbatar da cewa kungiyar hisbullah wacce sayyid hassan nasrullah ke jagoranta itace babbar matsalar da kasar yahudawan sahayoniya ta haramtacciyar kasar isra’ila le fuskanta kuma kungiyar ta hisbullah itacebabbar kungiyar dake goyon bayan fraunanan falasdinawa.
Sayyid hassan nasrullah cikin jawain sa ya tabbatar da cewa masallachin kudus na falasdinawa ne kuma da sannu kungiyoyin gwagwarmaya tare da kasashen musulmi zasu kwato wannan masallachi mai matyukar muhimmanci ga musulmi kuma inshaallah da sannu haramtacciyar kasar isra’ila da ‘yan koren ta zasu zama tarihi afadin duniya baki daya.
Shugaban na hisbullah ya nuna goyon bayan sa ga jamhuriyar msulunci ta Iran kuma ya yaba man kafar sadarwa ta press t.v bisa tai,akon falasdinawa da takeyi ta hanyar bayyanawa duniuya labari danagen da zaluncin yahudawan sahayoniya a kansu.
Cikakken rahoto yana nan tafe…