Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: An Gudanar Da Zanga-zanga Nuna Adawa Ga Amurka Akan Batun Falsɗinu A Gaban Ƙaramin Ofishin Jakadancin Amurka A Afirka Ta Kudu don nuna adawa da goyon bayan da Amurka ke baiwa gwamnatin mamaya a yakin Gaza.
Source: ABNAHAUSA