Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Ingila Gareth Southgate ya goyi bayan shirin mayar da gasar cin kofin Duniya duk bayan shekara biyu kuma a cewarsa tuni ya tattauna da wasu jiga-jigai a harkokin tafiyar da kwallon kafa ta Duniya.
Tsohon mai horarwar na Arsenal wanda yanzu shi ne daraktan bunkasa harkokin wasanni na FIFA shi ne farkon mika bukatar ganin gasar ta cin kofin Duniya ta koma shekaru bibbiyu maimakon hudu.
Tuni dai kiran na Southgate ga FIFA na ganin ta mayar da gasar duk bayan shekara biyu ya janyo cecekuce, kalaman da mai horarwar na Ingila ke cewa zai taimaka wajen karawa gasar karsashi maimakon dakon bayan duk shekaru 4.
Baya ga haka kuam sauran yankuna musammanma biranan Karbala da kuma Najaf, tun bayan kammala taruka ashura har yanzu jami’an tsaro suna nan cikin shirin ko ta kwana.
Daga cikin matakan da ake dauka dai kula da layuka na wutar lantarki da kuma layukan butun gas, kamar yadda kuam ake sanya ido a kan dukkanin kai koma na jama’a.
Sannan kuma an kafa kamarori masu daukar hotunan bidiyo a dukkanin yankuna da titina na mayna birane musamman Karbala da Najaf.