Shugaban Kasar Tajikistan Ya na Ziyarar Aiki Ta Yini Biyu A Birnin Tehran.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar Tajikistan EmamAli Rahmon ya iso birnin Tehran tare da babbar tawaga dake rufa masa baya, bisa gayyatar da shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya yi masa inda ya samu kyakkyawar tarba daga ministan kula da makamashi na kasar Iran,
A ziyarar ta kwanaki biyu zai hada da tattaunawa da shugaban kasar game da dangantakar dake tsakanin kasashen biyu da kuma rattaba hannun kan yarjeniyoyi da suka shafi tattalin arzki fasaha siyasa da kuma hadin guiwa kan al’adu.
RAED MORE : Kasar Iran Na Adawa Da Daukar Matakin Soji Ko Yin Amfani Da Karfi Kan Wata Kasa A Yankin.
Shugaban kasar Iran Ibrahim Ra’isi ya kai ziyarar kasar Tajikistan a shekarar da ta gabata bisa gayyatar takwaransa na kasar domin halartar taron kasashen shanhai inda kasashen biyu suka rattaba hannu kan yarjeniyoyi na yin aiki tare har guda 8.
READ MORE : Jamus; Takunkumi A Kan Iskar Gas Na Kasar Rasha Kamar Bawa Mutanen Jamus Goba Ne.
READ MORE : Yamen; Kawancen Saudia Sun Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Budewa Juna Wuta.
READ MORE : Iran; Girgizan Kasa Mai Karfin Ma’aunin Richter 4.4 Ta Aukawa Yankin Qasre-Shirin.