Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Netherlands Da Saudiyya
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron tattalin arzikin duniya da aka shirya gudanarwa a ranakun 28 zuwa 29 ga watan ...
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron tattalin arzikin duniya da aka shirya gudanarwa a ranakun 28 zuwa 29 ga watan ...
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa, ya jaddada kira da yin hakuri da juriya a tsakanin daukacin kabilun Nijeriya ...
Majalisar dokokin jihar Zamfara karkashin jagorancin Bilyaminu Moriki ta sanar da dakatar da wasu mambobin majalisar guda takwas. In ba ...
A cewar Hukumar Aikin Hajjin ta Nijeriya (NAHCON), duk da Shugaban Hukumar Aikin Hajjin, Malam Jalal Ahmad Arabi, ya so ...
A cikin wannan biki, babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya jinjina ga sakon hikima na Ayatullah Makarim Shirazi, ...
Wakilan kungiyar sun shaidawa jaridar Guardian cewa "Mambobin za su shirya wani yajin cin abinci na kwana daya a ranar ...
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ba da tallafin Naira miliyan 100 ga ‘yan kasuwar wayar da Iftila’in gobara ...
Gobara ta lalata kadarorin miliyoyin Naira, tare da kone matsugunin mutane sama da 120 a jihar. Lamarin ya faru ne ...
Shugaban Hukumar Agajin Gaggarawa ta Kasa (NEMA), Mustapha Habib Ahmad ya bayyana cewa hukumarsa tare da hadin gwiwar hukumar hada ...
Karbala (IQNA) Gwamnan Karbala ya sanar da cewa, za a dauki mataki mai tsanani ga mutanen da suke da niyyar ...