Dubban ‘yan kasar Pakistan sun halarci sallar Janaizar Malaman da aka kashe su kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bait (AS) – ABNA – ya kawo maku dubban al’ummar Pakistan ne suka halarci bikin jana’izar malaman makarantar Shi’a bakwai da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kashe a ranar Alhamis.
Meta Ya Mayar Da Sakonnin Wani Kamfanin Yada Labaran Malesiya Dangane Da Hamas
Cire saƙonnin da aka yi a ranar Laraba ya janyo ƙorafe-ƙorafe daga gwamnatin Malaysia, wacce ta yi gargaɗin ɗaukar tsauraran...