Dubban ‘yan kasar Pakistan sun halarci sallar Janaizar Malaman da aka kashe su kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bait (AS) – ABNA – ya kawo maku dubban al’ummar Pakistan ne suka halarci bikin jana’izar malaman makarantar Shi’a bakwai da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kashe a ranar Alhamis.
Man fetur ya fado bayan harin da Isra’ila ta kai wa Iran
Yen ya fadi kasawar watanni uku a ranar Litinin yayin da jam’iyya mai mulki ta Japan ta rasa rinjayen majalisar...