Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya kawo maku rahoto cewa: al’ummar kasar Ingila sun gudanar da zanga-zanga a titin Oxford na birnin Landan, inda suka fito suna nuna goyon bayansu ga al’ummar Palastinu da ake zalunta da kuma yin Allah wadai da laifukan gwamnatin sahyoniyawan, tare da neman a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza. Source: ABNAHAUSA
Kotun Duniya Ta Fara Sauraron Shari’a Kan Hare Haren Isra’ila A Rafah
Babbar Kotun Majalisar Dinkin Duniya ta fara sauraron ƙara ta kwanaki biyu game da bukatar Afirka ta Kudu ta neman...