Najeriya Na Ci Gaba Da Tafka Asarar Dayen Man Fetur Da Ake Sacewa.
Babban Hafsan Sojin Ruwa, Vice Admiral Awwal Gambo, ya bayyana cewa ba zai yiwu a kiyasta adadin danyen mai da aka sace a kasar.
An yi ta yada rahotannin satar danyen mai kimanin ganga dubu 20 zuwa 200 a kowace rana.
Sai dai Babban Hafsan Sojin Ruwa ya bayyana alkaluman da yawan gaske, yana mai jaddada cewa ana kara hasarar wasu abubuwa fiye da alkaluman da aka zayyana.
Gambo ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Litinin ya yi dashi.
Sai dai Babban Hafsan Sojin Ruwa ya bayyana alkaluman da yawan gaske, yana mai jaddada cewa ana kara hasarar wasu abubuwa fiye da alkaluman da aka zayyana.
READ MORE : Al-Fayyad; Muna Goyon Bayan Warware Rikicin Siyasar Iraqi Ta Hanyar Lumana.
Gambo ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Litinin ya yi dashi.
READ MORE : Iraqi na jiran yanke hukunci da tattaunawa don warware rikicin siyasa.
READ MORE : Dangantaka Ta Yi Tsami Tsakanin Tunisia Da Morocco Kan Yankin Sahrawi.
READ MORE : Libiya; Wani Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 23.
READ MORE : Rasha Ta Mika Wa MDD Shaidun Da Ke Tababtar Da Kai Harin Ukraine A Cibiyar Nukiliya Ta ta Zaporozhye.