Marcus Papadopoulos wanda ke tattaunawa da kafar yada labarai ta Press T,v dangane da ziyarar shugaban kasar Amurka Joe Biden zuwa saudiyyyan ya kara da cewa, masaruatar saudiyya ba musulunci da musulman duniya ne a gaban ta ba, illah iko da kuma tattara duniya ne ya damu masarautar.
Taron Yaki Da Wariyar Launin Fata Ga Falasdinawa A Afrika Ta Kudu
Kasar Afirka ta Kudu na karɓar baƙuncin taron yaƙi da wariyar launin fata na farko na duniya ga Falasdinu a...