Iran Ta Kaddamar Da Sabon Sashen Ruwa Na Jiragai Marar Matuka.
A karon farko rundunar sojin ruwan kasar Iran ta kaddamar da sashen runa na jiragai marar matuka.
Yayin kaddamar da sashen an nuno jiragen marar matuka iri daban daban dake shiga yaki da masu kai harin kunan bakin wake, tattara bayanai da dai saurensu.
Wannan wani mataki ne na Iran na kara inganta dakarunta ta hanyar hada wani bangare na musamman da ke da alhakin jigila da sarrafa jiragen sama daban-daban, a cewar rundinar sojin ta Iran.
READ MORE : Marcus: Saudiyya Bata Damu Da Halin Da Falasdinawa Suke Ciki Ba.
Matakin dai na zuwa kwana guda bayan da shugaban Amurka Joe Biden dake ziyara a yankin ya yi barazanar yin amfani da karfi domin tinkarar shirin nukiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran idan hanyoyin takwaso Iran sin sun cutura.
READ MORE : Kashshogi: Shugban Amurka Ya Tuhumi Muhammad Bin Salman Na Saudiyy.
READ MORE : Biden: Shugaban Kasar Amurka Na Ziyara A Saudi Arebiya.
READ MORE : Mexico ta kama kasurgumin dillalin muggan kwayoyi da FBI ke nema ruwa a jall.
READ MORE : Miyetti-Allah Ta Nemi Sarakunan Fulani Su Wayar Da Kan Makiyaya Muhimmancin Katin Zabe.
READ MORE : Indiya: Jama’a Sun kama kada, zasu farke cikinta don ceto yar.