Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya kawo maku rahoto cewa: al’ummar kasar Ingila sun gudanar da zanga-zanga a titin Oxford na birnin Landan, inda suka fito suna nuna goyon bayansu ga al’ummar Palastinu da ake zalunta da kuma yin Allah wadai da laifukan gwamnatin sahyoniyawan, tare da neman a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza. Source: ABNAHAUSA
Man fetur ya fado bayan harin da Isra’ila ta kai wa Iran
Yen ya fadi kasawar watanni uku a ranar Litinin yayin da jam’iyya mai mulki ta Japan ta rasa rinjayen majalisar...