Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022.
Sabon dan wasan Bayern Munich Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022.
Yar wasar kwallom kafa na Najeriya da Clob din Barcalona Asisat Oshoala ta lashe kyautar gwarzuwar kwalon kafa ta Africa na 2022 Edouard Mendy dan wasan Senegal da Mohamed Salah na kasar Masar suka yi gasar lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022 ABIN LURA:
Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari.
Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit Afrika – Dan wasan kwallon kafa na kasar Senegal kuma sabon dan wasan Clob din Bayan Munich Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022.
READ MORE : Kungiyar Hamas Ta yi wasti Da Ikirarin Isra’ila Na Kasancewar Makamai A Yankunan Farar Hula A Gaza.
Rahoton BBC Karo na biyu kenan Sadio Mane yake lashe kyautar gwarzon kwallon kafa na Nahiyan Afrika, bayan da ya lashe a 2019 daga nan ba a kara gudanar da bikin ba saboda barkewar cutar korona.
READ MORE : Blaise Compore Ya Nemi Gafarar Iyalai Da Alummar kasar kan Kisan Thomos Sankara.
READ MORE : Jagora; Adalci Ba shi Da Wani Ma’ana Ba Tare Da Taimako Da Kare Hakkokin Raunana Ba.