Real Madrid Ta Dauke kofin Champions League Bayan lallasa Liverpool Da ci 1-0
Ajiya ne kungiyar kwallon kafa ta real Madrid ta lashe kofin champions league na bana karo na 14 bayan ta doke abokiyar karawar ta liver pool da ci 1 mai ban haushi a wasan karshe wato final da suka buba a filin wasa na Stade de france dake birnin Fari na kasar Faransa,
Danw asan kwallon kafa na Real Madrid Vinicius junior shi ne ya zura kwallo daya a ragar Liver pool har dai aka tashin wasan bata ita fanshewa bad a hakan ya bata damar dauke kofin, kuma yaci kwallaye 4 ke nan ya kuma bayar da 6 aka zura a babbar gasar cin kofin zakarun turai ta wannan shekarar
Wannan shi ne kato na 9 da aka kara tsakanin real Madrid da Liverpool a gasar champions league , Madrid tayi nasara sau 5 Liverpool kuma ta yi nasara a 3 ta yi kunnen doki a daya,
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta saran dauke kofi guda 4 a kakar nan , ta kuma lashe carabao cup da FA cup a bana , amma ta kasa dauke kofin premier league bayan da Manchester city ta dauke na 6 a jimmla a wasan da suka buga a ranar lahadi da ta gabata.