Tawagar kwallon kafa ta Nijeriya ta samu nasarar tsallakewa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2023 (AFCON) bayan da ta doke Guinea-Bissau da ci 1- 0 a wasansu na karshe na rukunin A.
Bayan da tawagar ta yi nasara mai mahimmanci a kan mai masaukin baki, Ivory Coast da ci 1 – 0, Kocin Nijeriya, Jose Peseiro ya yi sauye-sauye da dama a cikin jerin ‘yan wasansa da suka taka leda da kasar Guinea-Bissou.
Super Eagles itace ta biyu a rukunin A da maki 7, inda take bin kasar Guinea-Bissau mai maki 7. Kasar Ivory Coast ce ta Uku da maki 3 yayin da kasar Guinea-Bissau ta zama ta karshe da maki ko daya. Yanzu, za a tafi zagaye na 16.
Tawagar kwallon kafa ta Nijeriya ta samu nasarar tsallakewa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2023 (AFCON) bayan da ta doke Guinea-Bissau da ci 1- 0 a wasansu na karshe na rukunin A.
Bayan da tawagar ta yi nasara mai mahimmanci a kan mai masaukin baki, Ivory Coast da ci 1 – 0, Kocin Nijeriya, Jose Peseiro ya yi sauye-sauye da dama a cikin jerin ‘yan wasansa da suka taka leda da kasar Guinea-Bissau.
Super Eagles itace ta biyu a rukunin A da maki 7, inda take bin kasar Guinea-Bissau mai maki 7. Kasar Ivory Coast ce ta Uku da maki 3 yayin da kasar Guinea-Bissau ta zama ta karshe da maki ko daya. Yanzu, za a tafi zagaye na 16.
Source: LEADERSHIPHAUSA