Lampard Ya Zama Sabon Kocin Chelsea
Frank Lampard ya zama kocin Chelsea na rikon kwarya zuwa karshen kakar wasanni ta bana, bayan shekara biyu da korarsa. ...
Frank Lampard ya zama kocin Chelsea na rikon kwarya zuwa karshen kakar wasanni ta bana, bayan shekara biyu da korarsa. ...
Shugaban gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin ...
Fitaccen dan kwallon kafan Najeriya, Ahmad Musa ya yada wani bidiyon sabuwar cibiyar wasannin da ya gina a jihar Kaduna.. ...
Wani dan Najeriya, Debo Popoola, ya yi hasashensa daidai yayin da ya wallafa a twitter cewa Saudiya zata doke Argentina ...
A wasan damben da aka yi a Birnin Jeddah da ke kasar Saudi Arabia, Oleksandr Usyk ya kuma doke Anthony ...
Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace Patrick Vieira, ya bayyana cewa akwai bukatar a kara tashi tsaye wurin kawar ...
A ranar Lahadin da ta gabata ne kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbata cewa ta fadi daga gasar ...
Neymar ne ya fara cin kwallo a wasan, ya kuma ci wa PSG kwallonta ta 5, wadanda duk Mbappe ne ...
Hukumar gudanarwar kungiyar Arsenal ta soma nazarin kulla yarjejeniya da tsohon mai horas da Chelsea da Inter Milan Antonio Conte ...
Fitacciyar 'yar wasan tseren Najeriya Blessing Okagbare, ta gaza daukaka kara kan hukuncin haramcin shiga wasanni na tsawon shekaru 10 da ...