Turkiyya Ta Dakatar Da Cinikayya Da Isra’ila Saboda Yakin Gaza
Turkiyya ta sanar da dakatar da cinikayya da Isra'ila a wani mataki na ƙuntata wa Tel Aviv kan luguden wutar ...
Turkiyya ta sanar da dakatar da cinikayya da Isra'ila a wani mataki na ƙuntata wa Tel Aviv kan luguden wutar ...
Shugaban na Turkiyya ya tabbatar da cewa Ankara za ta ci gaba da kokarin kawo karshen yakin da wanzar da ...
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya buƙaci a gaggauta tsagaita wuta kuma a ƙara yawan ayyukan jinƙai a Gaza. ...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce yunƙurin korar al'ummar Gaza na Falasdinu daga yankunansu da Isra'ila ke yi ...
Hukumomin kasar Turkiyya na shirin mayar da wani tsohon cocin Istanbul masallaci bayan gyara shi. Za a sake bude wata ...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya sake yin Allah wadai da gazawar Ƙasashen Yammacin Duniya wajen daƙile hare-haren da ...
Turkiyya ta ce ta shirya jerin sunayen majinyata 50 galibi yara kanana da za ta kwashe daga Gaza da aka ...
Abin da muka sa a gaba a halin yanzu shi ne samar da tsagaita bude wuta, kuma bayan haka, za ...
Daraktan Sadarwa na Turkiyya Fahrettin Altun ya soki firaministan Isra'ila Netahyahu da ministan harkokin wajen Isra'ila kan yunkurin da suke ...
Turkiyya ba za ta tattauna kan duk wani aiki da ya shafi makamashi da Isra'ila ba, ba tare da an ...