Saudiyya: Sai An Kafa Kasar Falasdinu Mai Cin Gashin Kanta Da Ke Da Cibiyar Gabashin Birnin Kudus Zata Sabunta Huldar Diflomasiyya Tsakaninta Da Isra’ila
Ma'aikatar harkokin wajen Saudiyya ta fitar da sanarwa dangane da tattaunawar da ake yi tsakanin Riyadh da Washington dangane da ...