Zulum Ya Amince Da Fitar Da Kudi Domin Tallafawa Ɗalibai
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da fitar da Naira biliyan 1.3 a matsayin tallafin karatu ga daliban aikin ...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da fitar da Naira biliyan 1.3 a matsayin tallafin karatu ga daliban aikin ...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje na ci gaba da fuskantar matsin lamba dangane da binciken bidiyon dala ...
Ministan Ilimi, Tahir Mamman, ya bayyana cewar jami’an tsaro za su fara farautar mutanen da ke rike da takardun kammala ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ci bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na ...
Da alamu siyasar Jihar Kaduna ta ɗauki sabon salo bayan ɗan tsohon gwamnan jihar, Bashir El-Rufa’i ya caccaki gwamnan jihar, ...
Gwamnatin tarayya ta baiwa gwamnatin jihar Kano tallafin tireloli na shinkafa 100 da tirela 44 na dawa da kuma tirela ...
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya bayar da tabbacin cewa an kubutar da daliban da aka sace a makarantar Sakandaren Gwamnati ...
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta sanar da cewa za ta rufe duka makarantun ƙasar daga ranar Litinin sakamakon tsananin zafin ...
Gwamnatin jihar Katsina da hadin guiwar kananan hukumominta 34 sun karya farashin kayan abinci albarkacin watan Ramadana mai kamawa. Aminya-trust ...
Ministan lafiya da walwalar jama’a, Farfesa Muhammed Ali Pate, ya bayyana cewa, nan ba da dadewa ba shugaban kasa Bola ...