Damiba Ya Sha Rantsuwar Shugabancin Kasar Burkina Faso
An rantsar da Laftanar-Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a matsayin sabon shugaban Burkina Faso, bayan wasu ‘yan makwanni da ya jagoranci ...
An rantsar da Laftanar-Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a matsayin sabon shugaban Burkina Faso, bayan wasu ‘yan makwanni da ya jagoranci ...
Majiyoyi sun bayyana yadda Sifeta Janar Alkali Baba suka gana da Marwa a wata ziyarar ba-zata da Marwan ya kai ...
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya shaidawa dan takarar shugabancin Faransa na jam’iyyar masu tsattsauran ra’ayi Eric Zemmour ya tsaya ...
Mutanen kashmir sun fito kwan su da kwarkwatar su kan titi domin nuna tsananin rashin amincewar su da kona hoton ...
Karim Benzema yana da yakinin cewa zai samu kuzarin da zai fafata a wasan kungiyarsa, Real Madrid da Paris Saint-Germain ...
‘Yan bindiga da ake zargi sun fito ne daga tungar kasurgumin dan bingan nan Ada Aleru sun sace wani jami’in ...
Ralf Rangnick ya ce dole a ga laifin tsohon kocin Manchester United Ole Gunnar Solskjaer idan har kungiyar ta gaza ...
Dubban al’ummar Tunisia sun gudanar da zanga-zangar adawa da matakin shugaba Kais Saied bayan matakinsa na baya-bayan da ke sake ...
Akwai rade-radin cewa Cif Olusegun Obasanjo da tsofaffin sojoji sun watsar da Atiku Abubakar Tsohon shugaban na Najeriya ya na ...
Rahotanni daga falasdinu sun tabbatar da cewa an samu barkewar rikici tsakanin falasdinawa da yahudawa 'yan share wuri zanuna a ...