Amurka Ta Bai Wa Ukraine Makaman Yaki Da Rasha
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da tallafin Dala biliyan 1 tare da aikewa da makamai masu cin dogon zango ...
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da tallafin Dala biliyan 1 tare da aikewa da makamai masu cin dogon zango ...
Shugaban Algeria AbdelMajid Tebbourne ya haramta fitar da kayayyakin abinci zuwa kasashen ketare a daidai lokacin da ake ci gaba ...
Ministan Buhari ya shiga ganawa da masu ruwa da tsaki a harkar samar da wutar lantarki a Najeriya, sakamakon dauke ...
Kungiyar malaman jami'o'in kasar nan (ASUU) sun yi zaman majalisar koli na NEC a kan batun yajin-aikinsu. Rahotanni sun ce ...
Cristiano Ronaldo mai shekaru 37 ne ya ci dukkannin kwallaye 3 a wasan da kungiyarsa, Manchester United ta lallasa Tottenham ...
Hukumar gasar Firimiyar Ingila ta tsige Roman Abramovich daga shugabancin kungiyar kwlalon kafa ta Chelsea biyo bayan takunkuman da gwamnatin ...
Wasu da ake zargin mayakan ‘yan ta’adda ne masu ikirarin jihadi, sun kashe mutane akalla 10, a wani harin bindiga ...
Mataimakin Firaministan kasar Ukraine Iryna Vereshchuk, ya ce harin da Rasha ke kaiwa kan Mariupol ya hana aikin kwashe 'yan ...
Sojojin India sun harba makami mai linzami cikin makwabciyarsu Pakistan a bisa kuskure, abinda ma'aikatar tsaron kasar Indian ta bayyana ...
Bukatun da Rasha ta gabatar kan rikicinta da Ukraine, a cikin mintunan karshe na tattaunawar ta da wasu manyan kasashen ...