Zamfara – Mutanen Bakura Na Zaman Makoki
Mazauna kauyukan karamar hukumar Bakura dake Jihar Zamfara a Najeriya na zaman makoki sakamakon kisan gillar da Yan bindiga suka ...
Mazauna kauyukan karamar hukumar Bakura dake Jihar Zamfara a Najeriya na zaman makoki sakamakon kisan gillar da Yan bindiga suka ...
Amurka ta ce ta yi amannar cewa Koriya ta Arewa tana shirin gwajin makamin nukilya a cikin wannan watan na ...
Akalla Mutane 18 aka tabbatar da mutuwar su sakamakon wani hadarin kwale kwale a Jihar Katsina dake Najeriya, yayin da wasu ...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce matsalar kiba fiye da kima da ta zama tamkar annobar tana haddasa mutuwar ...
Rikici tsakanin kungiyoyin da ke dauke da makamai ya yi sanadin mutuwar mutane 6 a gabashin Jamhuriya Dimokaradiyyar Congo, ‘yan ...
‘Yan tawaye a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sun kashe sojoji 6 a wani hari da suka kai a kudu maso ...
Mali ta zargi sojojin Faransa da yi mata leken asiri a lokacin da suka yi amfani da wani jirgi mara ...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kai samame kan wata masana’antar har-hada bamabamai a yankin Imo, kudu maso gabashin kasar inda ...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da abokiyar hamayyarsa Marine Le Pen mai tsatsauran ra'ayi za su fafata a muhawarar da za ...
Kafar talabijin din Rasha ta watsa faifan bidiyo na wasu ‘yan Britaniya da aka kama suna taya Ukraine yaki, inda ...