Kamar yadda sabon binciken yake tabbatarwa haren baya bayan nan da aka aiwatar a kan fararen hula afilin sauka da tashin jiragen sama na kabul ba wasu ‘yan ta’adda ne suka aiwatar da shi ba kamar yadda mafi yawancin kafafen yada labaran yammacin turai suka snar.
Ga dukkan alamu sabon harin wanda ya ci rayuwa amurka na da hannu dumu dumu a aiwatar da shi.
Sabon binciken ya tabbatar da cewa wani direbn NGO wanda amurkan ta dauka aiki ne ya tuko motar yazo da ita filin sauka ta tashin jiragen, sa’annan shima kansa bashi da masaniya a kan abinda aka shirya, da zuwan sa filin sauka da tsahin jiragen wasu yara suka zo domin gaida shi sai kurum akaji bom ya tashi kuma jama’a da dama suka raunata wasu kuma suka rasa rayukan su.
A rahoton da amurkawa suka gabatar ya nuna cewa wata mota ce ta gamu da harin bomb mai tashi sama wanda akafi sani da ”drone” wanda hakan yayi sandaiyyar mutuwar sojan amurka 13 nan tare gami da wasu ‘yan afghanistan wadanda ba’a tantance adadin su ba.
Amma sai dai sabon binciken ya nuna sabanin hakan domin a rahoton d amurkawan suka fitar wanda kuma aka fi yadawa shinr motar mallakin da’esh ce alhali motar ta wani dureban NGO ce wanda amurkawa suka dauka aiki.
Amurka dai ta nuna rashin jin dadin ta da yadda abubuwa suke gudana a faghanistan tun bayan kwace mulki da kungiyar taliban tayi wanda hakan yana nuna tsananin kaye da amurkan ta sha a afghanistan din bayan shekaru shirin da ta shafe a kasar amma ta fita ba tare da cimma hadafin shigar ta kasar ba.
bincike ya tabbatar da cewa amurkan ta tafka asarori da yawa a shigar ta afghanistan kafin fitar ta wanda suka hada da kashe miliyoyin dalolin amurka, rayukan sojojin ta da kuma sojojin ta wadanda suka gamu da larurar tabin hankali.