Sanata Shehu Sani ya ɗaura rashin samun nasaran ƴan wasan Najeriya kan Shugaban ƙasa Buhari bisa tattaunawa da ya yi da su da safiyar yau Lahadi kafin a soma wasar.
A wani gajeren rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook da turanci, ya ce “Tunda har ya sanya ƴan wasan Najeriya baki, yau Allah ne kaɗai zai ƙwace su”.