Ofishin yada labarai na Hukumar Falasdinu a Zirin Gaza ya bayar da rahoton cewa: Adadin shahidai a Gaza tun farkon yakin ya kai 11,500, daga cikinsu 4,710 yara ne.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Ofishin yada labarai na Hukumar Falasdinu a Zirin Gaza ya bayar da rahoton cewa: Adadin shahidai a Gaza tun farkon yakin ya kai 11,500, daga cikinsu 4,710 yara ne.
Adadin wadanda suka jikkata ya kai 29,800, sama da kashi 70% na su mata ne da kananan yara.
Makiya yahudawan sahyoniya sun aikata kisan gilla da munanan laifuka a kan al’ummar Gaza 1200.
Mutane 3640, ciki har da yara 1770, har yanzu suna karkashin baraguzan ginin.
A yau makiya yahudawan sahyoniya sun aikata wani laifi na tarihi inda suka kai hari a asibitin Shafa.
Makarantu 25 da cibiyoyin kiwon lafiya 52 ba sa aiki a sakamakon hare-haren da Isra’ila ta kai.
Sojojin Isra’ila sun lakadawa wasu da dama da suka jikkata, marasa lafiya da wadannan aka raba da muhallansu duka a cikin asibitin Shafa
Haka shima Ofishin yada labarai na gwamnatin Hamas a Gaza ya tabbatar da cewa: Adadin shahidai tun farkon yakin ya kai 11,500. 4710 daga cikinsu yara ne.
Gwamnatin mamaya na Isra’ila ta aikata laifuka 1,200 a Gaza tun farkon yakin.
Ofishin yada labarai na Hukumar Falasdinu a Zirin Gaza ya bayar da rahoton cewa: Adadin shahidai a Gaza tun farkon yakin ya kai 11,500, Ofishin yada labarai na Hukumar Falasdinu a Zirin Gaza ya bayar da rahoton cewa: Adadin shahidai a Gaza tun farkon yakin ya kai 11,500.
Source: ABNAHAUSA