‘Kashi uku na nau’o’in cutar kansa a Najeriya na kai da wuya ne’
Masana kiwon lafiya a Najeriya suka ce kashi uku na dukkan nau’o’in cutar kansa da ke kama ‘yan kasar na kai da wuya ne.
Masanan sun fadi hakan ne albarkacin ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin wayar da kan al’umma kan kansar kai da kuma ta wuya.
An kebe duk ranar 27 ga watan Yulin ko wace shekara ce domin jan hankalin mutane su fahimci irin illolin da kansar ta kai da kuma wuya ke haddasawa.
Albarkacin wannan ranar BBC ta tattauna da Dakta Mustapha Abubakar Yaro shugaban asibitin kula da cututtukan kunne na kasa dake Kaduna.
READ MORE : Kungiyar Hamas Ta yi wasti Da Ikirarin Isra’ila Na Kasancewar Makamai A Yankunan Farar Hula A Gaza.
Dakta Mustapha ya ce masu kwankwadar barasa da taba sun fi shiga hadarin kamuwa da nau’in cutar kansar ta kai da wuya.
READ MORE : Blaise Compore Ya Nemi Gafarar Iyalai Da Alummar kasar kan Kisan Thomos Sankara.
READ MORE : Jagora; Adalci Ba shi Da Wani Ma’ana Ba Tare Da Taimako Da Kare Hakkokin Raunana Ba.
READ MORE : Girka; Wata Babbar Kotu A Birnin Athen Ta Yanke Hukuncin Mayarwa Iran Danyen Man Fetur Gabda 700,000.