Za A Sake Karawa Tsakanin Manyan ‘Yan Wasan Dambe Na Duniya Fury Da Joshua.
Shahararren tararon dambe na duniya ajin masu nauyi, Tyson Fury ya bai wa Anthony Joshua damar fadan neman kambun damben duniya a karshen wannan shekarar da take shirin karewa.
Fury, mai shekaru 34, ya na neman wanda za su fafata da shi bayan da abokin hamayyarsa Oleksandr Usyk, ya nuna cewa ba zai koma fagen dambe ba har sai zuwa shekarar 2023 mai zuwa.
Joshua dan asalin Nijeriya, wanda Usyk dan qasar Ukraine, ya doke shi a Saudi Arabia cikin watan da ya gabata, ya karbi qalubalen Fury, ya na mai cewa tabbas watan Disamba ya yi masa daidai.
READ MORE : Mauritaniya; Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida Na Tatatunawa Da Jam’iyyun Kan Batun Zabuka Masu Zuwa.
Fury ya shaida wa Joshua cewa, ya na sane da cewa bashi da kambu ko guda 1 yanzu haka a hannunsa bayan doke shi a watan jiya, dalili kenan da ya qalubalance shi kan fadan domin ya zama dama gareshi ta samun sabon kambu.
READ MORE : Otba Hosseini; Taron Arbaeen na bana zai kasance mafi girma a tarihin kasar Iraqi.
READ MORE : Iran Ta Mayar Wa NATO Da Martani Kan Zargin Yin Kutse A Shafukan Yanar Gigo Na Albania.
READ MORE : Gwamnatin Habasha Na Ganawar Sirri Da Mayakan Tigray.
READ MORE : Najeriya Na Yunkurin Sasanta Ivory Coast Da Mali.
READ MORE : Iran Ta Caccaki Sabbin Takunkuman Amurka.
READ MORE : Aikin karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala zai kasance awanni 24 a rana.