Yahya Sari Kakakin Rundunar Sojin Yamen ya bayyana cewa, Hadaddiyar Daular Larabawa ba ta da tsaro, don haka ya kamata kamfanonin kasashen waje su fice daga kasar, biyo bayan mummunan hare-haren da kawancen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa suka kai a gidan yari na Sa’ada, wanda ya yi sanadin A kasha mutun 77 tare da jikkata wasu da dama.
after the crimes committed by US-Saudi -UAE aggression today against Yemeni people , we advise the foreign companies in Emirates to leave because they invest in an unsafe country and the rulers of this country continue in their aggression against Yemen.
— Yahya Sare’e (@Yahya_Saree) January 21, 2022
Read More: Yemen _ Ansarullah Ta Ce Harin Da Ta Kai Kan UAE Somin Tabi Ne