Yahudawa Sun La’anci musulmi Da Larabawa A Cikin Masallacin Quds.
Yahudawan sahyoniya sun yi ta tururuwa daga yammacin Kudus daga titin Jaffa a Hebron zuwa yankin Bab al-Amud.
Wakilin Al-Alam ya bayyana cewa mazauna yankin sun ce yahudawan sun yi kokarin tada hankalin ‘yan jarida ta hanyar kai musu hare-hare da kalaman batanci da taken “Mutuwa ga Larabawa”.
Ya kara da cewa, gungun yahudawa ‘yan share wuri zauna na kutsa cikin harabar masallacin Quds, duk da cewa matasan Falastinawa sun yi kokarin tare su, amma jami’an tsaron Isra’ila dauke da uggan makamai suna basu kariya.
Kungiyoyin Falastinawa sun yi Allawadai da cin zarafin al’ummar musulmi da masallacin Quds mai alfarma da yahudawa suka yi.
READ MORE : Brazil – Adadin Wadanda Suka Mutu A Ambaliyar Ruwa Ya Kai 79.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa wasu daga cikin yahudawan da suka kutsa kai cikin masallacin Quds sun ci zarafin manzon Allah (SAW).
READ MORE : Yahudawa ‘Yan Share Wuri Zauna Sun Yi Tattaki A Birnin Kudus.
READ MORE : Iran Ta Yi Kira Ga Hadin Kai Don Fada Da Mulkin Wariya Na Isra’ila.
READ MORE : Gwamantin Mulkin Soji Ta kasar Sudan Ta Janye Dokar Ta Ba ci Da Ta Sanya A Kasar.
READ MORE : Shugaban Kasar Tajikistan Ya na Ziyarar Aiki Ta Yini Biyu A Birnin Tehran.