Tare da halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya sakon Ayatullah Makarem Shirazi; Wiki Shi’a za tai bukin buɗe sabbin ayyukanta guda biyu.
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – Abna ya habarta cewa: a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran, kundin kafar ilmintarwar nan na Wiki Shi’a da majalisar ta Ahlul Baiti (A) ke daukar auyinsa zai gudanar da taron bude sabbin ayyuka guda biyu masu suna WikiHeritage da Data Shi’a.
Za a gudanar da wannan biki ne karanta sakon mai girma Ayatullah Makarim Shirazi, tare da halarta da jwabin Ayatullah Ramezani babban shugaban majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya da kuma Dr. Minaei sakataren raya ci gaba da fasaha na Artificial Intelligence and Robotics.
Za a gudanar da wannan taro ne a ranar Laraba 31 ga watan Junairu 2024 wanda yayi daidai da 11 Bahman 1402 da misalin karfe 10:00-12:00 a birnin Qum na Jamhuriyar Musulunci ta Blvd, kusurwar Koche 6, dakin taron Majalisar Ahlul-Baiti (AS). ).
Haka nan za a watsa wannan biki kai tsaye a zauren majalissar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya:
https://www.aparat.com/ahlulbayt_world_assembly/live
Tare da halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya sakon Ayatullah Makarem Shirazi; Wiki Shia za tai bukin buɗe sabbin ayyukanta guda biyu.
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – Abna ya habarta cewa: a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran, kundin kafar ilmintarwar nan na Wiki Shi’a da majalisar ta Ahlul Baiti (A) ke daukar auyinsa zai gudanar da taron bude sabbin ayyuka guda biyu masu suna WikiHeritage da Data Shi’a.
Za a gudanar da wannan biki ne karanta sakon mai girma Ayatullah Makarim Shirazi, tare da halarta da jwabin Ayatullah Ramezani babban shugaban majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya da kuma Dr. Minaei sakataren raya ci gaba da fasaha na Artificial Intelligence and Robotics.
Za a gudanar da wannan taro ne a ranar Laraba 31 ga watan Junairu 2024 wanda yayi daidai da 11 Bahman 1402 da misalin karfe 10:00-12:00 a birnin Qum na Jamhuriyar Musulunci ta Blvd, kusurwar Koche 6, dakin taron Majalisar Ahlul-Baiti (AS). ).
Haka nan za a watsa wannan biki kai tsaye a zauren majalissar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya:
https://www.aparat.com/ahlulbayt_world_assembly/live
Source: ABNAHAUSA