Firayim ministan Ingila, Liz Truss, a ranar Alhamis tayi murabus daga mukaminta kamar yadda jaridar Punch ta rahoto.
Wannan murabus din ba zuwa ne kasa da watanni biyu da hawanta kujerar ta.
Truss tayi murabus a dai dai lokacin da tattalin arzikin kasar ta Ingila ke cikinmawuyacin halin da bai taba shiga irin sa ba.
Sa’annan ga matsalar rashin makamashin gas da sauran su dake tunkaro kasar kuma sakamakon kusantowar sanyi mafi yawancin mutanen Ingilan sun tsorata
Karin bayani na nan tafe…