Siriya; Katafaren Jirgin Dakon Mai Na Iran Ya Isa Gabar Ruwan Baniyas.
Wani sabon jirgin ruwan dakon mai na Iran ya isa tashar ruwan Banias na kasar Siriya a yammacin ranar Asabar.
Wasu majiyoyi masu tushe sun ce kayayyakin man da suka isa tashar jiragen ruwa na Baniyas daga kasar Iran sun faru ne sakamakon kunna layin bashi tsakanin Damascus da Tehran.
Ta kara da cewa kayayyakin man da suka isa tashar jiragen ruwa na Baniyas daga kasar Iran sakamakon kunna layin bashi tsakanin Damascus da Tehran.
Idan dai ba a manta ba, jirgin dakon mai da ya isa garin Baniyas shi ne na uku a cikin ‘yan makonnin da suka gabata, kuma ya isa ne a tare da ziyarar da ministan harkokin wajen Iran Hussein Amir Abdullahian ya kai birnin Damascus na kasar Siriya.
Wannan dai shi ne jirgin dakon mai na uku da ya shiga kasar Siriya cikin ‘yan makonnin da suka gabata, kuma zuwan nasa ya zo daidai da ziyarar da ministan harkokin wajen Iran Hossein Amir Abdollahian ya kai birnin Damascus.