Shugaban kasar Sri lanka Ya Tsere Daga Kasar A Tsakiyar Mummunar Zanga-Zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar Sri lanka Gotabaya Rajapaksa ya stere daga kasar zuwa kasar Maldive dake makwabtaka da ita, bayan da masu zanga-zanga suka kutsa kai a fadar shugaban kasa
A ranar Litini da ta gabata ce shugaban kasar ya rubuta wasikar yin murabus daga aiki tare da mika ragamar mulkin kasar ga kakakin majalisar dokokin kasar kamar yadda doka ta tanada
A yau laraba ce za’a rantsar da fira minsitan kasar Ranil a matsayin sabon shugaban kasa na riko, kafin majalisar dokokin kasar ta sake zabar sabon shugaban kasa a ranar 20 ga watan yuli,
READ MORE : Kasar Ivory Coast Ta Yi Kira Ga Mali Da Ta Gaggauta Sakin Sojojinta 49 Da Ta Kama.
Kasar shiri lanka ta na fuskantar mummunan matsalar tattalin Arziki ne tun nayan sakum yancin kai a sehkara ta 1948 , kuma ya kai kololuwa ce bayan bullar Anobar cuta korona da hakan ke barazana ga ci gaban da kaar ta samu na tsawon shekaru, kuma ya kawo mata cikas a kokarin da take yi na cimma muradun karni na Mdd.
READ MORE : Hamas; Kulla hulda Tsakanin Saudiyya da Isra’ila Cin Amanar Falasdinawa Ne.