Babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu (Hamas) a lokacin da yake sanar da fara kai farmakin ” guguwar Al-Aqsa” kan yahudawan sahyuniya ya bayyana cewa, lokacin kar
Babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu (Hamas) a lokacin da yake sanar da fara kai farmakin ” guguwar Al-Aqsa” kan yahudawan sahyuniya ya bayyana cewa, lokacin karsheb mamayar Yahudawa ya kare.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – ya habarta cewa, Muhammed Al-Dzeif”, babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasdinawa (Hamas), ya sanar da cewa a safiyar yau (Asabar) sun sanar da a fara lugudun wuta ga yankin Falasdinawa da aka mamaye ta hanyar fara kai hare-hare na rundunar mai taken ” guguwar Al-Aqsa “.
Source:ABNA