Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: ‘yan gudun hijira daga yankunan arewacin Gaza da suka koma Rafah suna zaune a cikin tantuna a sassa daban-daban na wannan birni Wasu gungun ‘yan gudun hijira na Gaza sun yi sansani kusa da wata makabarta. S
Source: ABNAHAUSA