Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya ce akwai yiwuwar kungiyar za ta kulla yarjejeniya da Kylian Mbappe a lokacin da za a bude kasuwar hada hadar ‘yan wasa a watan Janairu.
Perez ya bayyana fatan cewa a ranar 1 ga watan Janairu za a yi ta ta kare a game da batun zuwa da dan wasan Santiago Bernabeu.
A wannan kaka ne dai Real Madrid ta yi kokarin sayen Kylian Mbappe daga PSG ta Faransa, amma abin ya faskara, duk da cewa ta sanya wajen Yuro miliyan 170 a kan dan wasan gaban.
A wani labarin na daban shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya ce akwai yiwuwar kungiyar za ta kulla yarjejeniya da Kylian Mbappe a lokacin da za a bude kasuwar hada hadar ‘yan wasa a watan Janairu.
Perez ya bayyana fatan cewa a ranar 1 ga watan Janairu za a yi ta ta kare a game da batun zuwa da Mbappe Santiago Bernabeu.
A wannan kaka ne dai Real Madrid ta yi kokarin sayen Kylian Mbappe daga PSG ta Faransa, amma abin ya faskara, duk da cewa ta sanya wajen Yuro miliyan 170 a kan dan wasan gaban.