Mali Ta Bayyana Iran A Matsayin Abin Koyi A Ci Gaban Ilimin Kimiya.
Ministan Harkokin Wajen Mali Ya Bayyana Iran A Matsayin Abin Koyi A Ci Gaban Ilimin Kimiya.
Kasar Amurka ta tade tana daga murya da nuna damuwarta game da irin ci gaban da iran take samu a bangaren ilimin kimiya da fasaha, inda ko a baya bayan nan kakakin Ma’aikatar harkokin wajen Amurka yace Amurka tana mayar da hankali sosai game da iran ta samu a bangaren Naurar da ke harbaba makami mai linzamia sararin samaniya, bayan da iran ta aike da Naurar binciken a duniya wata, da haka ya kara nuna Irin mataki babba da Iran ta taka a bangare kimiyya da fasaha,
A lokacin ganawarsa da ministan kimiya da fasaha na kasar iran Mohammad Ali zulfigol da takwaransa na kasar Mali Abdulaye Duop yace ci gaban da Iran ta samu abangaren ilimin kimiya da fasaha a bin koyi ne ga sauran kasahen dake sun kalubalnata kasashe ma’abota girmana kai da takunkuminsu na zalunci
Kasahen Amurka da turrai da wasu kasashen Afrika sun sanyawa Mali takunkumi don haka muna bukatar mu yi amfani da kwarewar da Iran ta samu wajen bunkasa ilimin kimiya da fsaha.
Ana bangaren ministan kimiya da fasaha na kasar Iran a lokacin ganawar ta su ya fadi cewa Iran itace kasa ta 15 a duniya a bangarenilmin kimiya da fasaha a duniya kuma ta daya a yankin asiya , kuma kasar ashirye take tana bayar da fasahar ga abokai da sauran kasashe..