Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Zargi Isra’ili Da Kokarin Kunna Wutan Yakin Addini.
Kungiyar kasashen Larabawa ta zargi haramtacciyar kasar Israila da kokarin haddasa riciki na addini a yankin gabas ta tsakiya, tare da hare-haren da ta ke kaiwa kan masallacin Al-Aksa.
Kungiyar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta fitae inda ta kara da cewa shigar yahudawa yan share wuri zauna zuwa cikin masallacin al-aksa da atre da rakiyar sojoji don bauta irin ta yahudawa a cikin masallacin zai haddasa fitina da yaki.
READ MORE : An Zabi Tsohon Shugaban Kasar Somalia A Matsayin Sabon Shugaban Kasa.
Har’ila yau wannan rahoton ya zo dai dai lokacinda Faladinawan suke juyayin musubar da ta sami kasarsu a rana irin ta jiya a shekara 1948M. Wato a dai dai lokacinda HKU take bukukuwan kafar kasarsu a kan kasar Palassinu da suka mamaye a cikin watan Mayun shekara 1948.
READ MORE : Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Jerin Gwanon Tunawa Da Ranar Al-Nakba A Kasashen Duniya.
READ MORE : Iran; Kasashe Masu Karfi Na Amfani Da Hakkin Dan Adam Wajen Cimma Muradun Siyasa.
READ MORE : Ministocin Najeriya 10 Sun Yi Murabus Domin Tsayawa Takara A Zaben 2023.
READ MORE : Siyasar Kano; Ganduje ya je kamun ƙafa gidan Shekarau.