Kungiyar Hamas Ta yi wasti Da Ikirarin Isra’ila Na Kasancewar Makamai A Yankunan Farar Hula A Gaza.
Kakakin gungiyar gwagwarmaya ta Hamas Fawzi Barmoum ya fadi cewa Hotunan da bayanan da Isra’ila ta wallafa na kasancewar makaman kungiyar a yankunan da fararen hula a yankin Gaza bashi da tushe balle makama wani sabon yakin kwakwalwa ne domin cutar da kungiyar da kuma tunzura jama’a akanta
Yar ila yau ya kara da cewa wanann jita-jitar da karairayen da take yadawa ba zai yi nasara ba wajen karya ruhin gwagwarmayar Alummar Gaza , yana mai jaddada cewa abubuwa da yan mamaya suka kasa cimmawa a mataken soja da suke dauka ba za su iya cimma masa bat a hanyar yada jita=jita da karairayi day akin kwakwalwa.
READ MORE : Blaise Compore Ya Nemi Gafarar Iyalai Da Alummar kasar kan Kisan Thomos Sankara.
HKi ta wallafa hotona da bayanai da t ace ta dauka da jiragen yaki marasa matuki a yankin gaza, wanda ke nuna cewa akwai masana’antar kera makamai na kungiyar hamas dake cikin yankunan da fararen hula suka rayuwa da ake amfani da su da rufe irin ayyukan da yan gwagwarmaya suke yi a yankin.
READ MORE : Jagora; Adalci Ba shi Da Wani Ma’ana Ba Tare Da Taimako Da Kare Hakkokin Raunana Ba.