Sakamakon shahadar wasu karin mutane hudu sakamakon hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai a Rafah, adadin shahidai a Gaza ya karu zuwa 109 tun a safiyar yau.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Ma’aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar a daren jiya Juma’a cewa ‘yan Palasdinawa 109 da suka hada da mata da kananan yara da dama ne suka yi shahada, yayin da wasu da dama suka jikkata, tun bayan da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka sake kai hare-hare a yankuna daban-daban na zirin Gaza.
Source: ABNAHAUSA