Wani Janar na gwamnatin sahyoniya mai ritaya ya tabbatar da karfin kungiyar Hizbullah da kwarewar ” Sayyid Hassan Nasrallah” babban shugaban kungiyar Hizbullah a kasar Labanon.
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: “Gershon Hakohin”, birgediya janar na gwamnatin sahyoniya mai ritaya, ya ce Sayyid Hassan Nasrallah, babban shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, yana da hikima kuma a lokaci guda cikin kwarewa da kuma hatsari.
Ya kara da cewa: Nasrallah yana da kwarin gwiwa na goyon bayan Hamas da kuma kokarin amfani da yanayin da ake ciki wajen mayar da kungiyar Hizbullah ta zamo mai ikon karfi a yankin gabas ta tsakiya.

Source: ABNAHAUSA