Jagora; Kai Hari A Arewacin Siriya Zai Iya Cutar Da Turkiyya Da ma Yankin.
Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa kai hari a arewacin zai iya cutar da Turkiyya da Siriya dama yankin baki daya, sannan hakan zai baiwa ‘yan ta’adda damar cin karensu babu babbaka.
Jagoran ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da tawagarsa a wannan Talata.
Yayin ganawar Jagoran ya jadadda mahimancin karfafa alaka ta fuskar kasuwanci tsakanin kasashen Turkiyya da Iran.
READ MORE : Iran Ta Zargi Amurka Da Tada Rikice Rikice A Gabas Ta Tsakiya.
Jagoran ya kuma alakanta ‘yan sahayoniya, a matsayin ummul aba’isin duk wani rikici dake tsakanin kasashen musulmi.
READ MORE : Iran; Amurka Na Kokarin Haifar Da Rikici A Yankin Yammacin Asiya.
READ MORE : Kuwait; Cibiyoyi 28 Sun Fitar Da Bayani Na Nuna Aadawa Da Duk Wani Mataki Na Kulla Alaka Da Isra’ila.
READ MORE : Iran Ta Mayar Da Martani Game Da Kalaman Biden A Yayin Taron Jeddah.
READ MORE : Dubban Falasdinawa Sun yi Zanga-zangar Adawa Da Ziyarar Shugaban Amurka A Gabas Ta Tsakiya.
READ MORE : Biden Ya Gana Da Shugabannin Kasashen Larabawa A Saudiyy.
READ MORE : Masar Za Ta Janye Sojojinta Daga Cikin Tawagar MDD Dake Mali.