Iran Wanzuwar Ayyukan NATO, Barazana Ne Ga Kasashe Masu Yanci.
Shugaban kasar Ebrahim Ra’asi ya bayyana cewa, wanzuwar ayyukan kunsgiyar tsaro ta NATO, barazana ne ga kasashe masu yanci.
Shugaba Ra’isi, ya bayyana hakan ne yayin wata zantawa ta wayar tarho da takwaransa na Rasha Vladimir Putin.
Ra’isi ya kuma ce ya fahimci damuwar Rasha dangane da tsaro, wadanda matakan Amurka da kungiyar NATO suka haifar.