H.K.Isra’ila Ta Fara Mallakawa Yahudawa Yankunan Da Suke Daura Da Masallacin Aksa.
Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila ta fara mallakawa Yahudawan Sahayoniyya ‘yan kaka gida yankunan da suke daura da Masallacin Aksa.
Rahotonni daga Haramtacciyar kasar Isra’ila a yau Litinin sun tabbatar da cewa: Ma’aikatar shari’ar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila tun a makon da ya gabata ta fara yin rajistan yankunan da suke daura da Masallacin Aksa da sunanyen Yahudawan Sahayoniyya ‘yan share wuri zauna.
READ MORE : Falasdinawa Suna Da Karfin Harba Makamai Masu Linzami 150 Cikin Mintuna Biyar.
Jaridar Ha’aretz ta Yahudawan Sahayoniyya ta bayyana cewa: Yankunan ana yin rajistansu ne a matsayin kadarorin Yahudawan Sahayoniyya lamarin da ke kara janyo tsoro da fargaba ga al’ummar Falasdinu, kuma yankunan sun hada da filayen da suke cikin “National Park” da ke gefen tsohon garin Quds da kudancin Masallacin Aksa.
READ MORE : Ayatullah Khamenei; Hajji aiki ne na siyasa.
READ MORE : Wakilan Yankin Hong Kong Na Kasar Sin Sun Bayyana Halin Da Ake Ciki A Yankin A Wajen Taron UNHRC.
READ MORE : Legas – An Kama Wani Mutum Da Kullin Hodar Ibilis A Al’aurarsa.
READ MORE : Russia Ta Harba Makami Mai Linzami Kan Birnin Kyiv.
READ MORE : The Independent; Saudiyya na azabtar da fursunonin siyasa kuma tana lalata da su.