Masu lura da al’amura da majiyoyin labarai na cewa: Ya zuwa yanzu dai adadin bama-baman da gwamnatin sahyoniyawan ta jefa a kan Gaza daidai yake da karfin bam din da ya afkawa Hiroshima.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: mahukuntan yahudawan sahyuniya sun jefa bam a kan mata da kananan yara da kuma al’ummar Gaza kamar yadda bam din da ya tashi a birnin Hiroshima ya haddasa asarar rayuka da dukiyoyi.
Source ABNA HAUSA