Dakarun Isra’ila sun harbe wani Ɗan Falastin.
Hukumomi a Falastin sun bayyana cewa dakarun Isra’ila sun harbe wani mutum a yayin wata arangama a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da Isra’ila ta mamaye.
Rahotanni sun ce an harbi mutumin mai shekara 25 a ƙirji a daidai lokacin da dakarun Isra’ila suka yi ƙoƙarin yin kame a birnin Jenin.
Sojojin Isra’ila sun ce dakarun Falasɗinawa ne suka buɗe musu wuta haka kuma suna jefa musu ababen fashewa.
Mutum 19 ne waɗanda akasarinsu fararen hula ne ƴan cikin Isra’ila aka kashe sakamakon hare-haren da Falasɗinawa da kuma Larabawan Isra’ila suka kai a watan Maris.
READ MORE : Wakilan Majalisar Dattawan Najeriya za su gana da Sanata Ekweremadu a kurkukun Landan.
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa Falasɗinawa 49 ne aka kashe a lokacin ciki har da mahara.
READ MORE : An gurfanar da Ameerah a kotu bayan ta yi iƙirarin sace ta da mata 17.
READ MORE : Jagora; Tsayin Daka Ne Yasa Al’ummar Iran Samun Galaba Kan Makiya.
READ MORE : An Fara Tattaunawar Neman Ceto Yarjejeniyar Nukiliyar Iran A Doha.
READ MORE : Sabon Fira Ministan Somaliya Ya Karbi Ragamar Jagorancin Kasar A Hukumance.
READ MORE : Bulgariya Ta Kori Jami’an Diflomasiyyar Rasha Guda 70 Daga Kasarta.